Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama Barawon waya a babban masallacin Juma’a na Abuja

Wannan wani Barawon waya ne da aka kama a babban masallacin Juma’a na Abuja.

An ganshi mutane na kai masa duka inda jami’an agaji suke hana a dakeshi.

https://twitter.com/i/status/2047942474606239905
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *