Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu ‘yan mata ‘yan makaranta a jihar Katsina ke rawar Badala

Bidiyon wasu dalibai da aka ce daga jihar Katsina ya fito wanda ya nuna ‘yan mata daliban na rawar badala ya dauki hankula sosai.

Bidiyon ya nuna daliban na juya mazaunai wanda yawa ke cewa hakan bai dace ba.

https://twitter.com/i/status/2047746917048664083
Karanta Wannan  Ji yanda shaida a kotu yawa tsohon Ministan sufuri jiragen sama, Hadi Sirika tonon sililin yanda ta turawa diyarsa Fatima Naira Biliyan 1.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *