Sunday, August 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya da aka kora daga aiki ya bude babban shagon sayar da kaya

Sojan Najeriya da aka kora daga aiki a kwanakin baya ya dauki hankula aka rika tausaya masa a yanzu ya bude shagon sayar da kaya.

A wani Bidiyo da yayi ta shafinsa na sada zumunta, an ganshi yana nuna kalar kayan da yake sayarwa.

Karanta Wannan  Inyass Allah ne kuma duk wanda yace ba haka ba, sai mun aikashi Qìyàùmà>>Inji Kamal K Fresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *