Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama Barawon waya a babban masallacin Juma’a na Abuja

Wannan wani Barawon waya ne da aka kama a babban masallacin Juma’a na Abuja.

An ganshi mutane na kai masa duka inda jami’an agaji suke hana a dakeshi.

https://twitter.com/i/status/2047942474606239905
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: A karin farko Sarkin Kano, Muhammad Sanusi yayi magana kan rashin adalcin da akewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *