Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Arsenal na rokon Pep Guardiola dan Allah ya bar Arteta ya dauki kofin Premier League

Wannan wani dan Arsenal ne yake rokon Pep Guardiola dan Allah ya taimaka ya bar Arteta ya dauki Kofin Premier League

Ya bayyana hakane a yayin da Guardiola ke kan hanyar shiga Filin wasa.

Karanta Wannan  Dan Allah kada ku sake zaben jam'iyyar PDP ta shugabanci Najeriya>>Jam'iyyar APC ta roki 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *