
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati ta yau, Litinin, 27 ga watan Afrilu na akan Naira 1,352.25 NGN ne akan kowace dala.
An kulle kasuwar Chanjin a Ranar Juma’a data gabata dalar na farashin Naira 1,355.80 NGN zuwa Naira 1,350.00 NGN.
A kasuwar Chanji ta bayan fage kuwa, Farashin dalar ya kamane akan Naira 1,475 NGN akan kowace dala.