Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: An kamashi ya shiga shagon Gwal ya saci Gwala-Gwalai a Legas

Wannan wani Barawon Gwal ne da aka kama ya shiga shagon sayar da Gwal ya saci Gwala-Gwalai a Lagos.

Da ake hira dashi, ya amsa laifinsaninda yace daga Jihar Kwara yake tasowa yana zuwa Lagos yayi sata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abin Kunya, wasu 'yan Najeriya suka rika rokon 'yan kwallon kafar kasar Africa ta Kudu abinci a jihar Ogun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *