Thursday, April 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa bamu baiwa Unguwannin Talakawa isashshiyar wuta shine Almubazzaranci suke da wutar>>Inji Wani jami’in NEPA

Wani jami’in hukumar wutar lantarki ya bayyana cewa dalilin da yasa basu baiwa Unguwannin talakawa isashshiyar wuta shine Almubazzaranci suke da wutar.

Yace a unguwannin talakawa ne da zarar an kawo wuta sai kaga sun kumma Borehole, sun yi guga, an kunna Freezer an kumma electric cooker, wutar da ya kamata a sha a sati daya sai su shanyeta a kwana daya.

Karanta Wannan  Kamfanin mai na kasa,NNPCL ya dakata da sayarwa da 'yan kasuwa da man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *