Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Maciji ya nade kafar wani barawo ya hanashi guduwa bayan da ya saci Ayaba a Gonar wani Boka

Wannan wani barawo ne da ya shiga gonar wani Boka ya saci Ayaba a kasar Tanzania.

Saidai maciji ya nade masa kafa ya kasa guduwa har sai da me gonar ya je ya tarar dashi.

Daga baya dai da ya ajiye ayabar, Macijin ya kyaleshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *