Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sowore suka tayar da hankula a Abuja, suna kiran a saki Dan jarida da aka kama saboda ya fallasa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci

Dan gwagwar maya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya shiga gaba inda aka gudanar da zanga-zangar neman a saki wani dan jarida daya wallafa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci.

Dan jaridar Me suna Justice Crack an kamashi ne inda DSS da sojoji suke rike dashi.

Saidai matasan kudu sun fito inda suke neman sai an sakeshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mawakiyar Najeriya, Teni ta kwanta Rashin Lafiya saboda an cire Najeriya daga gasar AFCON

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *