Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ya warce hular NDC a hannun Peter Obi, lamarin ya dauki hankula

A wani Bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta, An ga Kwankwaso ya warce hular jam’iyyar NDC daga hannun Peter Obi.

Bidiyon ya dauki hankula inda musamman ‘yan kudancin Najeriya ke cewa Peter Obi ba zai ji dadin Kwankwaso a matsayin mataimaki ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Gwamnati ta Gurfanar da Sojojin da take zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *