An hango Abdulmumin Jibrin na surfawa mutanen Mazabaraa ashariya.
Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta mamaki.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa hakan na zuwane a yayin da akace ba za’a bashi tikitin tsayawa takara ba.