Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Abdulmumini Jibrin Kofa na Surfawa mutanen mazabarsa ashariya bayan da rahotanni suka fito cewa ba zai samu Tikitin tsayawa takara ba

An hango Abdulmumin Jibrin na surfawa mutanen Mazabaraa ashariya.

Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta mamaki.

Wasu rahotanni sun bayyana cewa hakan na zuwane a yayin da akace ba za’a bashi tikitin tsayawa takara ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani me adaidaita sahu ya daga dan Karota ya narka da kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *