Monday, September 21
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Talata, 5 ga watan Mayu 2026 ya farane akan Naira ₦1,374.

Saidai ana kasuwancin dalar ne a tsakanin Naira ₦1,362 da Naira ₦1,378.

A kasuwar Chanjin ta garuruwan Abuja, Kano da Lagos kuwa, Farashin dalar ya kamane daga Naira ₦1,385 zuwa Naira ₦1,400

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya aika da wakilai kasar Ingila dan su gana da Sanata Ike Ekweremadu dake tsare a gidan yarin kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *