
Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 12 ga watan Mayu na shekarar 2027 ya kama akan Naira ₦1,358 akan kowace dala.
Farashin dai yana zirga-zirga tsakanin Naira ₦1,352 zuwa Naira ₦1,365 akan kowace dala.
A kasuwar Bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Lagos, Farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,390 zuwa Naira 1,410 akan kowace dala.