Friday, June 26
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Talata

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 12 ga watan Mayu na shekarar 2027 ya kama akan Naira ₦1,358 akan kowace dala.

Farashin dai yana zirga-zirga tsakanin Naira ₦1,352 zuwa Naira ₦1,365 akan kowace dala.

A kasuwar Bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Lagos, Farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,390 zuwa Naira 1,410 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Wannan Fasto ne da ya karbi Shahada ranar Kirsimeti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *