Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mata malaman Coci ke rawa suna juya mazaunai a yayin ibada a cikin coci da suka dauki hankula

Mata malaman coci da suka rika rawa suna juya mazaunai sun dauki hankula sosai a kafafen sadarwa yayin da aka gansu sanye da fararen kaya.

Da yawa aun bayyana mamakin ganin hakan inda wasu Kiristoci ke tambayar a wace coci ce hakan ke faruwa?

Karanta Wannan  An kama wasu dake amfani da lokacin aikin Hajji suna kai Miyagun Kwร yรฒyรฌ kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *