Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mata malaman Coci ke rawa suna juya mazaunai a yayin ibada a cikin coci da suka dauki hankula

Mata malaman coci da suka rika rawa suna juya mazaunai sun dauki hankula sosai a kafafen sadarwa yayin da aka gansu sanye da fararen kaya.

Da yawa aun bayyana mamakin ganin hakan inda wasu Kiristoci ke tambayar a wace coci ce hakan ke faruwa?

Karanta Wannan  Kasashen Larabawa sun roki shugaban Amurka, Donald Trump ya saka kungiyar 'yan Uwa musulmi cikin jerin kungiyoyin 'yan tร 'ร ddร 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *