Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni dai ba zan yi aure in zama baiwar Namiji ba>>Inji Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, ba zata yi aure dan ta zama baiwar Namiji ba.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na sada zumunta inda tace bata ga amfanin da aure kewa mata ba.

Tace mafi yawanci mazane ke amfana da aure, tace ta san mata da yawa da suke cikin wahala a rayuwar aurensu.

Tace auren yana zamarwa mata kamar gidan yari duk abinda namiji yake so shine za’ayi.

@eeeshaofficial

Replying to @King man😜 ku ji ko 🤗✨🤍#fyp

♬ original sound – Cutie✨🖤
Karanta Wannan  Shuwagabannin Najeriya ne suka samar da matsalar tsaron da ake fama ita kuma duk randa suka ga dama sune zasu magance ta>>Inji Sheikh Zakzaky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *