Friday, September 11
Shadow

Ba gaskiya bane babanmu bashi da ciwon Suga, Inji dan Marigayi Janar Rabe

Dan marigayi janar Rabe me suna Isiyaku ya bayyana cewa, ba gaskiya bane rahotanni da aka yada cewa wai mahaifinsu na da ciwon sugar.

Yace an ce dai maciji ne ya cijeshi.

Rahoton cewa Ciwon sugar da hawan jinine ya kasheshi ya fito ne daga Gwamnatin jihar Katsina.

Karanta Wannan  Nijeriya Ta Yi Nasarar Haƙo Gangar Mai Milyan Daya Da Rabi A Karon Farko Cikin Shekaru Hudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *