
Matar da ta haifi yaran gaba da fatiha 8 da maza daban-daban watau kowanne yaro da mahaifinsa ta bayyana cewa kaddara ce.
Matar tace ana ta maganarta a garinsu ana nunata a matsayin abin kwatance.
Saidai tace hakan bai dace ba dan wannan abu ta daukeshi kaddarace kuma zata iya fadawa kan kowa.