Friday, July 17
Shadow

Kaddara ce kuma wannan zai iya faruwa ga kowa>>Inji Matar da maza 8 suka mata cikin shege kuma ta haifama kowannensu dan

Matar da ta haifi yaran gaba da fatiha 8 da maza daban-daban watau kowanne yaro da mahaifinsa ta bayyana cewa kaddara ce.

Matar tace ana ta maganarta a garinsu ana nunata a matsayin abin kwatance.

Saidai tace hakan bai dace ba dan wannan abu ta daukeshi kaddarace kuma zata iya fadawa kan kowa.

Karanta Wannan  Kotu ta aikawa bangaren su David Mark sammace akan shugabancin jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *