Friday, August 7
Shadow

Kiran da Atiku yayi cewa a saki mahaifiyata lokacin da aka sace ta cutar dani yayi>>inji Rarara

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, Kiran da Atiku Abubakar ya yi a lokacin da aka sace mahaifiyarsa cewa a saketa cutar dashi yayi.

Yace suna daf da karbota sai Atiku ya wallafa a kafar sada zumunta cewa a saki mahaifiyarsa.

Yace Atiku na fadin hakan sai wasu mutanen dajin suka je suka fanshi mahaifiyar tasa a hannun wadanda ke rike da ita.

Yace hakan yasa aka kara daukar lokaci me tsawo kamin kubutar da mahaifiyar tasa.

https://vt.tiktok.com/ZSQsF42NY
Karanta Wannan  Taliya Ba Za Ta Yi Tasiri Ba A Zaɓen 2027 Saboda Kan Mage Ya Waye, Cewar Sanata Babba Kaita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *