Thursday, August 20
Shadow

An hangi Attajirin Najeriya, Femi Otedola tare da wata mata wadda wasu ke cewa Budurwarsa ce a Monaco kasar Faransa

Wani dake daukar dan kwallon Faransa, Kareem Benzema ya tonawa Attajirin Najeriya, Femi Otedola Asiri.

Inda aka hango Otedola tare da wata mata wadda ba’a sanshi da ita ba.

Wasu dai na cewa watakila Budurwarsa ce.

Karanta Wannan  Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *