Friday, June 26
Shadow

Kalli Albashin da Sojojin Najeriya ke karba da wanda sojojin kasar Ghana dana Afrika ta kudu ke karba

A cikin kwanakin da mukene wani Soja ya fito yake kokawa kan kalar abincin da ake basu wanda bashi da yawa bashi da inganci.

An ga abincin karamin Bokitin Fenti na shinkafa da Karamin Bokitin Fenti na wake da Manja lita guda da sauransu irin su magi haka da sauransu.

Hakan ne yasa wasu masu bincike suka nemo Albashin da ake biyan sojojin kasar Ghana dana kasar Afrika ta kudu inda suka kwatantashi dana sojojin Najeriya.

Ga albashin kamar haka:

Nigeria — ₦104,000 (~$64)
Ghana — GHS 1,000–1,500 (₦157,000 – ₦235,000)
South Africa — R8,000–R12,000 (₦704,000 – ₦1.06 Million)

Karanta Wannan  Nan da shekarar 2074 Najeriya sai ta fi kasashen Saudiyya, Ingila, Canada da Japan karfin tattalin Arziki>>Inji Bankin Kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *