Thursday, October 15
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar chanji ta Gwamnati a yau Alhamis, 25 ga watan Yuni na shekarar 2026, ya kamane akan Naira ₦1,370 akan kowace dala.

Farashin a kasuwar bayan fage kuwa ta garurunwan Kano, Abuja, da Lagos, da fatakwal ya kamane akan Naira 1,395 zuwa Naira 1,408 ya danganta mutum saye zai yi ko kuwa sayarwa ne zai yi?

Karanta Wannan  Kalli Sabon Bidiyon Dan majalisa Alhassan Ado Doguwa a Landan yana Kwambo daya dauki hankula inda a wannan karin aka ganshi yana cin abinci a bandaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *