Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar motar Rarara, Toyota Land Cruiser ta kusan Naira Miliyan 200

Bidiyon sabuwar motar Rarara, Toyota Land Cruiser ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi tare da me dakinsa a ciki.

A binciken da muka gudanar, mun gano cewa motar takan kai kudan Naira Miliyan 180.

Da yawa sun yi tawa Rarara fatan Alheri.

@mubeedabai

Sabuwa Ta Sauka Sarki Kafin Allah👏🏻

♬ original sound – Mubarak Dabai
Karanta Wannan  Akwai Yunwa a Najeriya>>Inji Fasto Emmanuel Udofia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *