Monday, June 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan Na farko, Sabon Bidiyon Amal Umar Yafito inda aka ga Abokin yin fim dinta ya rungumeta

A yayin kwanaki kadan da suka gabata, aka ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar a wani fim din kudancin Najeriya suka wasanni irin na ma’auarata suna kama hannu ita da Usman Uzee.

A karo na biyu, Amal Umar ta sake yin wani abu da ya dauki hankula.

An kuma sake ganinta inda Usman Uzee ya rungumeta.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa da suna mata kallon me hankali a cikin sabbin jaruman fina-finan Hausa.

@uzee_usman

Oya o our people make una help us go watch our film 🙏 Movie title: BEFORE GOODBYE 🎬 Showing on ONE AND TWO FILMS TV on YOUTUBE Cc @Amal umar . #beforegoodbye #bimboademoye #oneandtwofilms #uzeeusman #amal

♬ original sound – Uzee Usman

Karanta Wannan  Yaudarar mu ADC suke, ba zasu iya tsinana komai ba ko da sun samu mulki>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *