
Malaminnan da ya bayyana cewa, Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina Masallaci a yanzu ya sassauta Lafazinsa.
A baya dai kun ji cewa, Abokiyar sana’ar Momi Gombe, Khadija MaiNumfashi tace malamin ya fito ya janye kalamansa ko su dauki mataki akansa.
Saidai a yanzu, Malamin yace, Idan Momi Gombe da kudin halal ta gina masallacinta to Allah zai bata lada amma idan da kudin haram ta gina bata da lada.