Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Dare yayi na kasa cin abincin gidan mu saida na je na siyo nawa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta bayyana cewa, da dare ta kasa cin abincin gidansu inda sai da ta je ta siyo abincinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Motocin Bas Bas na yakin neman zaben shugaba Tinubu a Abuja da yawa ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *