Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kishiyar Mahaifiyata ke kaini wajan maza>>Inji Wannan yarinyar

Wannan wata matashiyace data zargi kishiyar mahaifiyarta da cewa, tana kaita wajan maza.

Yarinyar tace daga Karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina ta taso.

Tace ana dora mata talla amma ita bata son yin tallar.

Ta kara da cewa, amma bata taba yadda mazan su yi komai da ita ba duk wajan da kishiryar mahaifiyar tata ke kaita.

@haseem_media

Budurwar da tace kishiyar Mamanta ce take kaita dakin Maza domin suyi lalata da ita, a cewar Budurwar.#arewa #arewa__tiktok

♬ original sound – H M Arewa
Karanta Wannan  Hukumar EFCC Ta Kama Wani Ma'aikacin Gwamnati Saboda Ya Yaga Takardar Tuhumarsa Da Aka Kai Masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *