Friday, November 6
Shadow

Ki yi watsi da masu cewa wai laifin da kika yi a bayane yasa kika shiga rayuwar Wahala, Ba haka bane>>Babiana Ta karfafi Ummi Nuhu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana shawararta ga tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu da ake cece-kuce akan rayuwarta.

Babiana tace ba lallai wai irin rayuwar data aikata a bayane yasa ta shiga halin fata shiga ba.

Tace wanda Allah ke so ne ma yake Jarabarsa da ya kara matsawa kusa dashi.

Kalli Bidiyonta a kasa:

https://www.tiktok.com/@queenofthenorth64/video/7532837479620087045?_t=ZS-8yT1P7iL2jh&_r=1
Karanta Wannan  Daya daga cikin yaran Atiku ya zargi Aslam Aliyu da tace zatawa Atiku Tonon silili da daukar daya daga cikin shahararrun mawakan Arewa tana zuwa kasashen Turawa dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *