Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta cewa, an yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad na jaki

Rahotanni a kafafen sada zumunta na ta yawo cewa, wasu mafusatan matasa sun yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad Na jaki.

Rahoton yace ya ji jiki sosai yana can ma kwance a Asibiti.

Saidai zuwa yanzu Lawal Ahmad bai fito ya tabbatar ko karyata wannan rahoton ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon dandazon jama'ar da suka taru a kofar Otal din da Messi ke zaune dan tayashi murnar zagayowar ranar Haihuwarsa inda ya cika shekaru 39 da haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *