Friday, July 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan iya mantawa da komai da ya faru in auri Amani>>Inji Bilal Villa

Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana cewa, zai iya mantawa da duk wani Abu da ya faru dan ya auri Amani.

Saidai yace matsalarsa itace kudi da Hadimar auren.

Ya bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi inda yace da hadizar zata dauki nauyin hidimar Bikin zai iya auren Amani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi ya dauki hankula bayan da yayi Wuf da Hajiya Babba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *