Friday, July 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ku Sakani a Addu’a, Inji Ahmad Isa inda ya bayyana yanda wani babban soja ya sakashi a gaba

Ordinary President, Ahmad Isa ya bayyana cewa, yana neman addu’a wajan bayin Allah game da yanda wani babban soja ya sakashi a gaba.

Yace a inda yake kiwon kaji a Kaduna, Wani soja Makwabcinsa ya kaishi kara wai kashin kaji yana damunsa.

Yace shi kuma akwai abinda yake baiwa kajinsa, Kashinsu baya wari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malami ya bayyana abin mamakin da ya gani a ajin da ya je koyar da dalibai a jami'ar Federal University Kashere, Jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *