Thursday, September 17
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Juma’a, 3 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira 1369.04 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal, Farashin ya kamane akan Naira 1369 wanda bashi da tazara sosai da farashin kasuwat Gwamnatin.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyo, Rahama Sadau ta bayyana babban dana saninta, bayan aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *