Sunday, July 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamai babu ruwanku da inda mutum ke sako kudinsa, Idan dai mutum yayi aikin Alheri kawai ku yaba masa ku daina zagi>>Inji Rahama Saidu me babban shago yayin da take kare Momi Gombe kan gina masallaci

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu me babban Shago ta bayyana cewa bai kamata malamai su rika katsalandan a rayuwar musamman mata ba.

Tace idan mace ta aikata abin Alheri ba ruwan mutane da ina ta samo kudinta, kamat yayi kawai su yaba mata.

Ta bayyana hakane a Live da ta yi inda take bayyana bacin ranta kan irin maganganun da aka gayawa Momi Gombe bayan data gina Masallaci.

Rahama tace bai kamata ba, dan kuwa ko da mutum na aikata abinda bai dace ba, yana rokon Allah ya yafe masa.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Labaran da muke samu sun tabbatar mana muna daf da inda ake rike da daliban Kebbi>>Inji Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *