Sunday, July 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin abinda ‘yan wasan Paraguay suka rikawa Mbappe amma saidai yayi ta dariya baya kulasu

A wasan da aka yi a jiya tsakanin kasashen Faransa da Paraguay wani abu da ya dauki hankulan mutane sosai shine yanda ‘yan wasan Paraguay din suka rika zalintar Kylian Mbappe.

Saidai be biye musu ba dariya kawai ya rika yi.

A karshe dai an samu bugun daga kai sai gole wanda Dembele yaso dauka amma sai Mbappe din ya je ua dauka.

https://twitter.com/i/status/2073614194520293795

Bayan da aka tashi wasan, an ga golan Paraguay ya mikawa Mbappe hannu amma Mbappe din yaki bashi hannu ya wuce.

https://twitter.com/i/status/2073574314444784015
https://twitter.com/i/status/2073547787556540426
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ji yanda Wani dansanda ya zangawa Sheikh Salihu Zaria Mqry

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *