
Wannan wasu mata ne dake ikirarin cewa zasu yi aure a tsakaninsu.
An ji dayar na cewa tunda ta saki matarta, ita kuma zata aureta.
A makon da ya gabata ne dai wasu mata suka fito inda suke cewa sun yi auren juna amma kuma sun saki juna bayan da suka samu matsala.