Wednesday, September 30
Shadow

Muma zamu yi aure tsakaninmu>>Inji Wadannan matan na Arewa

Wannan wasu mata ne dake ikirarin cewa zasu yi aure a tsakaninsu.

An ji dayar na cewa tunda ta saki matarta, ita kuma zata aureta.

A makon da ya gabata ne dai wasu mata suka fito inda suke cewa sun yi auren juna amma kuma sun saki juna bayan da suka samu matsala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Danbaban Gawuna ya baiwa Malam Nasiru Jaoje, Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Me martaba Sarkin Kano Hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *