Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata sabuwar me tuyar kosai ta bayyana dake toya kosai ba tare da wuta ba

Wannan wata me tuyar kosai ce data bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tana tuyar kosan akan kasa.

Babu wuta babu murhu.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa tsafi ne.

Karanta Wannan  Munafùķài Ne Kawài Za Sù Yì Kìrà Da A Sakè Zabaŕ Mùślim-Mùsĺim Tiket, Inji Sheik Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *