Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan baku sona, Cristiano Ronaldo ya gayawa ‘yan Jarida

A yayin ganawa da manema labarai, dan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, yasan ‘yan Jarida basa sonsa.

Ya nuna daya daga cikin ‘yan jaridar Wanda yace yana cikin makiyansa inda yace ya masa tambayar da yake so.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda 'yansanda suka kulle ofishin Jam'iyyar ADC a jihar Kaduna suka hana jam'iyyar taro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *