
Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta bayar da labarin irin rayuwar Jarabawar data shiga wadda ta kai ga har an raba ta da ‘ya’yanta.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok tace ta kai ga har idan ‘ya’yanta suka ganta basu gane cewa, itace ta haifesu.
Ta kara da cewa, bata fatan sake komawa irin rayuwar jarabawar da ta shiga har ta mutu.
