Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Tashar BoshaTV ta saki Update din malamin da ya kira Momi Gombe da cewa Fasika ce

Mawallafin Bosha TV ya saki Update akan malamin da suka yi cacar baki da Momi Gombe bayan data ginawa iyayenta masallaci.

Malamin ya zargi Momi Gombe da fasikanci.

Wanda hakan ya jawo cece-kuce har abokiyar aikinta, Khadija MaiNumfashi tace zata shigar mata fadan.

Saidai daga karshe Momi Gombe tace ta barwa Allah.

A yanzu mawallafin Bosha TV yace ya gano shima malamin Fasiki ne

@boshavt

mai da’awar momee gombe fasukache shima fasuki ne awannan bidiyon zannuna muku bidiyon sa na fasukanchin sa#malamaiontiktok #malam #mussilim #sama28 #fy

♬ Cinematic Whoosh Hit Low 2 – 佚名

Karanta Wannan  Bidiyon yanda wasu ke hada manja a kudu ta hanyar kara masa kala dan yayi jaa sosai ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sadarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *