Friday, July 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina neman mijin aure, kuma zan bashi jari da Sadaki, idan ka matsa sai ka biya sadaki, Salati kawai nake son kawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inji Wanan matar

Wannan wata matace data dauki hankula bayan data fito ta bayyana cewa, tana neman mijin aure.

Matar tace duk me sonta idan bashi da sana’a zata bashi jari.

Sannan zata bashi sadaki inda tace amma idan ya dage sai ya biya sadaki, abinda kawai take son ya biya shine ya wa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Salati.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace duk wanda ke sonta ya ajiye mata lambar wayarsa a comment.

Karanta Wannan  Dama ita harkar fim haka take, ba'a gamata Lafiya>>Inji Aminu J. Town

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *