Wednesday, October 14
Shadow

Wakar da matan Zumunta sukawa Sheikh Hon. Farfesa Isa Ali Pantami ta dauki hankula

Matan Zumunta dake wake-wake a coci, sun yiwa Farfesa Sheikh Hon. Isa Ali Pantami wakoki da rayeraye a filin jirgin sama.

Sun masa hakanne a cikin wani Bidiyo daya wallafa da kansa wanda ya dauki hankula sosai inda wasu ke cewa a matsayinsa na malami ba’a yi tsammanin zai yadda da hakan ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ganin kare yana cin Bulo ya baiwa mutane mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *