
A jihar Edo, An hana wata mata shiga wajan jana’izar magaifiyarta.
Kuma ahin mamaki shine ‘yan uwanta ne suka hanata shiga wajan jana’izar.
Dalili kuwa shine sun nemi ta bayar da Naira Miliyan 2.5 a shirya bikin amma tace musu bata da kudi.
Lamarin dai ya dauki hankula a kafafen sada zumunta