Friday, July 17
Shadow

Kungiyar kwallon Kwando ta mata ta Najeriya ta lashe kofin Kwallon Kwando na mata na Afrika

Kungiyar Kwallon Kwando ta mata ta Afrika ta lashe kofin gasar kwallon kwanto ta mata ta Afrika.

Kungiyar ta yi nasara ne bayan doke kungiyar kwallon kwando ta Kasar Mali.

D Tigers wanda shine sunan kungiyar sun yi nasara akan Mali da ci 78-64.

Rahotanni sun bayyana cewa, sun shafe shekaru 10 ba’a yi nasara akansu ba.

Karanta Wannan  Sojoji Sun Yi Sìĺaŕ Mutuwar Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Šu Ģàñi Ba Tare Da Àsarar Dabbobi Da Gidaje Da Dama A Bisa Kuskure, A Yayin Kai Farmaki A Kauyen Gidan Bisa Da Runtuwa Dake Karamar Hukumar Silame Dake Jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *