Monday, July 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ta wallafa Bidiyo tana juyawa da shafa Mazaunanta ya jawo cece-kuce Ke ce mata ta ji tsoron Allah, ta sake wallafa wani Bidiyon tana juya mazaunanta inda tace idan ta rasu tana so a rika yada Bidiyon

A dazu da safe, Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ta wallafa wasu Bidiyo da suka dauki hankula inda aka ganta tana juya mazaunanta tana shafasu da hannu.

Bidiyon ya jawo cece-kuce inda wasu suka yaba, wasu kuma suka rika kira a gareta data daina yada irin wannan Bidiyon ta ji tsoron Allah.

Saidai ta sake wallafa wani Bidiyon inda aka ganta tana juya mazaunanta inda ta rubuta cewa, ga wani ma kuma idan ta rasu, shi take so a rika yadawa.

@bilkisu_salis3

Toh ga wani ma inna mutu shi zakuyi postingπŸ˜‚πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» @Bilkisu_salis_backup

♬ original sound – Mr Kleb Balasa
Karanta Wannan  Sanatocin Jihar Kebbi 3 Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Hukumance a zaman majalisa na yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *