Monday, December 16
Shadow

Amfanin man ridi a gaban mace

Ridi na da amfani da yawa musamman ga mata.

A wannan rubutu, zamu yi magana akan amfanin ridi a gaban mace:

Ana hada man ridi da ruwan dumi dan magance matsalar infection da mata ke fama dasu a gabansu. Watau kaikayin gaba, wari, ko fitar ruwa me kala daban-daban.

Hakanan Ridi musamman bakin Ridi yana da amfani musamman ga mata wanda suka manyanta suka daina haihuwa, yana taimakawa sosai wajan kula da lafiyar jikinsu.

Ridi yana taimakawa sosai ga mata masu fama da bushewar gabansu. Yawanci ana amfani da man ridinne wajan magance wannan matsala.

Hakanan idan mace ta yi bari, ko aka zubar da ciki, ko ta yi haihuwar bakwaini, ana fuskantar matsaloli irinsu zazzabi,rikicewar jinin al’ada, zubar da jini da sauransu, Ridi yana naganin wannan matsala. Akan yi hodar ridi a rika amfani da ita a abinci.

Karanta Wannan  Fitar farin ruwa mai kauri

Hakanan ridi yana taimakawa sosai wajan magance zafin gaban mace, da kuma zubar da jini.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *